iqna

IQNA

birnin Alkhalil
tehran (IQNA) A ci gaba da cin zarafin musulmi da yahudawan sahyuniya ke yi a cikin yankunan Falastinawa da suka mamaye, tun a jiya Laraba sun sanar da hana yin kiran salla a cikin masallacin annabi Ibrahim amincin Allah ya tabbata a gare shi da ke birnin Alkhalil .
Lambar Labari: 3487253    Ranar Watsawa : 2022/05/05